Prophet Muhammad Peace Be UPON Him Website
MUHAMMADTSIRA DA AMINCIN ALLAH SU TABBATA A GARE SHI

"Misali na idan aka kwatanta da sauran annabawa da suka gabace ni, kamar mutum ne da ya gina gida ya kammala shi sai wurin bulo guda da ya rasa. Idan mutane suka ga gidan, suna sha'awar kyawunsa suna cewa: Da gidan zai yi kyau kwarai da an sa bulon da ya bata a wurinsa! To ni ne wancan bulon, kuma ni ne cikamakon Annabawa."

(Bukhari ya ruwaito 4.734, 4.735)